MAGANIN KARFIN MAZA GA MASU
AURE
Tabbas matsalar saurin kawowa ma'ana
erection dysfunction a turance matsala ce dake
addabar mazan yanzu saboda shan kafi zabo da
ake yawan sha duk yajawa al'uma sanyi da
kuma karancin dogon zango a lokacin saduwa.
Duk jijiyoyn dake harbowa azzakari (penis) jini
duk sunyi sanyi.
Karanta:
Game wannan matsalar ya rinka cin giginya.
Sannan yasamu 'ya'yan baga ruwa (Large
Acacia tree) ya dakata saiya zuba mata ruwa ya
rinka sha zaiyi mamaki wallahi.
Amman akwai magunguna na turawa da ake
amfani dasu amman ga masu yawan shekaru
ne akayi maganin domin su kara masu karfi da
kuzari.
Kuma magun gunan suna dauke da sina darin
(sildinafil citrate) dukansu, sannan suna dauke
da karfin 100mg, 50mg,120,150mg, wanda
kesa zakarin namiji ya kumbura jijiyoyinsa su
samu isasshen jini, sannan yasami karfi da
dadewa yana aiki.
To matsalar wadannan magungunan na turawa
suna cutarwa.
(side effect) kamar haka;
-juwa...........Dizzness
- ciwon kai...Headache
-zafin jiki.....high temprature
-mura........Catter
- gani dishi dishi.....NightVision
-suna rage karfin gani Poor Vision
Basa dadewa a jikin mutum..short action.
Da sauransu, sabanin na ita tuwa.
Saboda haka saiku rinka amfani da bagaruwa
zaku yaba.
Kuma za'a dace InshaAllahu.
DAGA Net Age Blog
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
https://www.facebook.com/netage001/
Post a Comment