'Dan Idriss Deby ya gaje shi!
Rundunar sojin Chadi ta sanar da nadin Janar Mahamat Kaka dan marigayi Idriss Deby a matsayin shugaban riko na kasar. Janar Kaka zai rike gwamnatin Chadi ne na watanni 18 kafin kafa wata sabuwar gwamnati.
Source: Dw hausa
Post a Comment