DAREN FARKO, RADADI BAYAN GAMA JIMA'I DA JIN ZAFI LOKACIN JIMA'I


 DAREN FARKO, RADADI BAYAN GAMA JIMA'I


 Mata da yawa suna tsoro mai zai biyo bayan dare farko  a cikin wanna lokacin.

Ango yana da kyau Indai har ka samu damar jima'i da matar ka, kayi kokarin zuwa hospital da ita ko kuma ka Bari ( gaban ta ) ya warke domin ciwon da ta samu.

● Indan an gama Ki samu ruwan dumi Ki gasa kanki kafin Ki kwanta domin zai rage zafin.

● Ki dinga tsarki da ruwan dumi da magarya da bagaruwa domin zai Kara matse ki.

Idan har kana kokonto ko ba Budurwa bace, yakamata ka fahimta akwai hanyar rasa budurci sosai.


ABUBUWAN DA SUKE SA MACE TARASA BUDURCI

  •  Daukan kaya mai nauyi. 
  • Faduwa haka kawai idan tsautsayi ya ratsa.
  •  Tsallaka rami. Ko kwalbati.
  •  fyade
 Fyade yakan tada hankalin Mata, Wanda suka samu matsala wato ( fyade ) idan har yana sonki, Ki gaya masa gaskiyar an taba miki ( fyade ) domin Inda har ya gano daga baya ( ba Zan gaya miki komai ba Amma kin San sauran ).

 a dinga Neman shawara masana ( kafin aure da bayan haka ) kada Ki dinga shan magani barkatai yayi miki illa keda mijinki.

KARANTA:

MAGANIN RADADI BAYAN GAMA JIMA'I

wannan matsala na addabar wasu daga cikinsa Mata ba kuma sai sabbin aure ba, har tsofafin hannun, wannan matsalar tana Hana Mata jin dadin jima'i , domin magance wannan matsala sai a nemi.


■ garin hulba.

sai a tafasa sai ki rinka Kama ruwa bayan nan kuma sai ki hada.

● man zaitun da man ridi.

ki rinka shafawa a gaban ki, shima namijin zai rinka shafawa a gabansa.


   JIN ZAFI LOKACIN JIMA'I


Abubawa daiwa suna kawo jin zafi ga ma'aurata lokacin dasuke saduwa, data saga cikin wannan matsala ta had a da naminjin yana da babban azzakari, kokuma ita macen bata jin sha'awan saduwa da nimiji a wannan lokacin, Amma babbar matsalan itace Rashin ni"ima afarjin maceshi yake kawo mata jin zafi lokacin jima'I.

shi kansa mijin zafi yakeji, kuma yakansa mai gida yafara tunanin abubuwa dayawa, wanda suka hada da jin sha'awan kara wani auren ko kuma fada ga Neman Matan banza, saboda kaucewa wannan matsala to ki gwada wannan kigani.

 ki samu gero ki surfa ki hada da bazar kwaila da kanunfari da man shanu ki saka ruwa ki dora akan wuta ya dafu sosai saiki tace ruwan kisha, hm lallai ranar mai gida Sai yayi santi.

Kar amanta aringa sharing mana group don yan uwa su amfana

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 
https://www.facebook.com/netage001/

Telegram channel


1/Post a Comment/Comments

Post a Comment

Previous Post Next Post

header

Sponsor