Abubuwan da yakamata kasani akan Pi Network

 


HELLO PIONEERS.


Hukumomin Pi Network sun fitar da UPDATE agameda matsayin da ake ciki ta fuskancin GINA USE CASES na coin din.


A cikin shafin su na TELEGRAM mai FOLLOWERS kusan MILIYAN daya sun saki wani BIDIYO mai tsahon minti 3 da dakika hamsin inda aciki sukayi bayani da Kuma bayyana matsayin da ake ciki agame da muhimman abubuwa guda 3 da suke ginawa domin HABBAKA DARAJAR COIN DIN PI kafin da kuma bayan ya shiga kasuwa.


1) PI WORK FORCE ==== Wannan wani shafi ne na musamman dazai kasance kamar LINKED IN wato dandalin da zai dinga bawa KAMFANUNUWA da dai-dai kun mutane damar NEMAN kwararrun ma'aikata da zasu dauka aiki da kuma kasance duk kamfanin da zayyi POSTING na neman kawararrun ma'aikata zai biya kudin da PI.


Zai kuma kasance DANDALIN da masu MUTANE masu basirar sana'oi kala-kala zasu dinga baje hajar su domin masu BUKATAR ayi masu irin wannan aiki daga ko ina a DUNIYA zasu iya tuntubar mutum yayi masu aikin kuma su biya kudin aikin da PI COIN.


2) WE-PI ===== Wannan zai kasance SOCIAL MEDIA PLATFORM kamar Facebook da Instagram wadda mutane zasu iya haduwa sun dinga yin CHATTING da posting da dora BIDIYOS da sauransu.


Shafin zai bada dama ga masu amfani dashi cewar idan kaga wani posting da wani yayi ya burgeka mai-makon kayi masa like da comment kawai zaka iya siyen PI ka tura masa kaitsaye.


Sannan kuma kaima zaka iya bayar da kyautar PI kai tsaye ga FOLLOWERS dinka a yayin da kakeson kayi masu GIVE away.


Bugu da kari dandalin sada zumunta na WE-PI zai baiwa kwararrun masu sana'oi da kuma CONTENT CREATOR'S wato masu yin BIDIYON TUTORIAL dakuma nishadi damar sunsiyar da BIDIYOS dinsu kokuma karatuttukan su kai tsaye ga FOLLOWERS din su wanda zasu iya siya da PI COIN abinda zai dinga kara DARAJAR PI din.


3)  PI-BARTER- MALL ===== Wannan zai kasance Online shop ne kamar AMAZON,eBay da JUMIA wanda zai baiwa mutane damar yin Online shopping wanda zasu dinga siya da siyarwa da PI COIN kamfanunuwa zasuyi bude shagunan su acikin wannan MALL domin siyarwa.


Zai kuma kunshi wani SASHI na musamman da kwararrun masana nau'ikan abinci daga ko ina a SASSAN DUNIYA zasu dinga UPLOADING din BUDIYOS na koyarwa yadda akeyin ABINCI KALA-KALA na kabilun DUNIYA daban-daban.


Wanda ke son koya daga wajen mai koyarwar zai iya biyan sa KUDI da PI domin samun horo akan wannan.


Ana saran wannan sashi zai KUNSHI MATA ne akasari kasancewar sune akasani da sha'anin girke-girke.


Wannan zai HABAKA DARAJAR pi a cewar HUKUMOMIN sa | Gonar Bitcoin


DUK WANDA BAI REGISTER BA ZAKA IYA FARAWA YANZU:

Pi is a new digital currency developed by Stanford PhDs, with over 23 million members worldwide. To claim your Pi, follow this link https://minepi.com/netageblog and use my username (netageblog) as your invitation code.

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 
https://www.facebook.com/netage001/

Telegram channel

1/Post a Comment/Comments

  1. https://amsa.ml/question/shin-a-ganin-ku-waye-zaici-zabe-2023-634ed852fd87a76a1427a538/answer

    ReplyDelete

Post a Comment

Previous Post Next Post

header

Sponsor