AMFANIN SHAN RAKE A JIKIN 'DAN ADAM


 AMFANIN RAKE A JIKIN 'DAN ADAM 


'Yan uw masu daraja Yau kuma munkawo muki bincike na musamman ne akan Rake, rake da kake gani yana da matukar amfani a jikin mutum. Duk mai shan rake akai akai zai zama yana da ruwa sosai ajikin sa Domin shi rake Yana karawa mutum ruwan jiki.


Sannan shi rake Yana maganin cututtuka da dama irin su Cutar Kansa. da kuma

cutar Koda, Ciwon Hanta da dai sauran su.


 Binciken Masanan 'Ya'yan Itatuwa da Ganyayyaki sun tabbatat da cewa Rake Yana bawa Jikin Dan Adam Kariya daga cututtuka masu Yawa, kuma sun tattaro amfanin rake Ajikin Dan Adam masu matukar muhimmanci. don haka muka kawo muku kadan daga ciki. 


1- Rake Yana maganin cutar HANTA. 

2- Shan Rake Yana Maganin CIWON KODA.

3- Shan Rake Yana Saukar da ZAZZABI.

4- Shan Rake Yana Maganin Matsananciyar MURA.

5- Shan Rake Yana Saukar da HAWAN JINI.

KARANTA:

Domin Shi sukarin da yake cikin Rake Yana dauke da sinadarin FOLIC ACID

6- Yana da amfani ga namiji me matsalar Zafin Fitsari. 

7- Haka kuma yana da matukar muhimmanci ga mace mai juna biyu.


Dan Allah Yan uwa kuyi Sharing Dan Yan uwa Musulmi su amfana.


0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor