ABUBUWAN DA YAKAMATA MACE TA KIYAYE LOKOCIN AL’ADA

 


ABUBUWAN DA YAKAMATA MACE TA KIYAYE LOKOCIN AL’ADA:


1- A kiyaye barin audiga (pad) ta dade a jiki, koda jinni baya Ta kiyayei amfani da da ruwan kankara ko ruwan sanyi lokocin al'ada sabida amfani da ruwan kankara yakan sa jini ya daskare a mahaifa bazai fita gabaki daya ba, bayan shekaru 5 zuwa 10 sai yakawo ciwon daji na mahaifa.


2- Ta kiyaye saka shampoo a kanta lokocin al’ada sabida a wannan lokocin kofar gashi a bude take kuma shigan shampoo kofar gashi Yana kawo ciwon kai mai tsanani.


3- Ba’aso mace tayi amfani da  gurji (cocumber) lokocin al’ada sabida akoi sinadarai a jikinta wanda zai iya hana jinin yafita gabaki daya , wanda daga karshe zai kawo ciwon daji na mahaifa.


 4- Koda wasa kada kiyarda a daki cikin ki , kuma ki kiyaye duk abinda zai daki cikinki sabida dukan ciki a wannan lokocin zaijiwa mahaifa rauni wanda daga karshe zai zama ciwon daji, kuma yana kawo aman jini lokoci guda.


 5- A kiyaye amfani da amfani da gishiri mai yawa amfani da gishiri (manda) diyawa yana kawo yawan zubar da jini kuma yakan sa ruwa ya taru a mahaifa.


6- A kiyaye amfani da  kwakwa (coconut) lokocin al'ada sabida tana tsananta alamomin al’ada kamar ciwon ciki da sauran su.


7- A kiyaye amfani da barasa (giya) lokocin al'ada duk da bincike ya nuna tana rage radadi lokocin al'ada, to akoi matsaloli diyawa da zai iya kawowa zuwa sosai Kada ayarda abar pad a jikinki samada awa 3-4 lokocin al'ada.


8- A kiyaye amfani da tabar sigari, dukkan mu munsani tabar sigari tana da illa ga lafiyar jikinmu bayan haka bincike ya nuna amfani da shi lokocin al'ada tana saka alamomi suyi tsanani.

KARANTA:

ABUBUWA WANDA AKE TUNANIN ZA SU IYA KAWO JINKIRIN AL’ADA:


1- Juna Biyu

2-  Shayarwa

3- Shigan Kwayar cuta

4- Magungunan tazarar haihuwa

5- kunburin kwan mace (ovarian cyst)

6- Rashin kwanciyar hankali (Stress)

7- Motsa jiki mai tada hanakali.

8- Rashin samun lafiyayy abinci da isheshshen

9- Cututtuka kamar zazzabin typhoid.

10- Matsalar sinadaran hormones.

11- Magunguna irinsu maganin cancer.

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor