SAURAYI MAFI KYAU DA ƊAUKAN HANKALIN ƳAN MATA A AFRIKA



BINCIKE: SAURAYI MAFI KYAU DA ƊAUKAN HANKALIN ƳAN MATA A AFRIKA


DAGA Shafin Arewa Media


Wani bincike ya gano cewa Golan Super

Eagles mai Suna Maduka Okoye shi ne saurayi mafi ɗaukar hankali da kwarjini a wurin ƴan mata, wanda kuma ana ganin cewa inda za a gudanar da gasar samarin kyau, to Maduka zai iya cinye gasar na samarin kyau.

KARANTA:

Yanzu haka dai rahotanni sun tabbatar da cewa ƴaƴan shuwagabannin ƙasashe da ministoci da manya-manyan ƴan kasuwa na Nahiyar Africa su ne su ke ta turuwar tura masa saƙonnin neman amincewarsa.

1/Post a Comment/Comments

  1. Borgata Hotel Casino & Spa, Atlantic City - Mapyro
    Search for 충청남도 출장마사지 Borgata 하남 출장안마 Hotel Casino & Spa, Atlantic City, in realtime and see 나주 출장안마 activity. The map shows the area's 광양 출장안마 6,500 rooms and suites 논산 출장마사지 and shows

    ReplyDelete

Post a Comment

Previous Post Next Post

header

Sponsor