Sayyada sadiya haruna tayi alwashi sakin Tsiraicin jaruma Teema makamashi




Assalamu walaikum warahtullahi barka da zuwa tashar Net Age Tv tasha ce da take kawo muku labaran Kannywood, fina finan Kannywood, labaran Nishadantarwa da sauran su.

Sayyada sadiya haruna tayi alwashi sakin Tsiraicin jaruma Teema makamashi cikin darenan.


A cikin kwanaki biyunanne sadiya haruna take jan kunnen teema makashi kan sakin bidiyon Tsiraicin ta, tayi alkawarin sakin Tsiraicin Teema makamashi a cikin awanni 24. Sai wannan alkarin data tayi yaja cece kuce a soshiyal midiya inda manyan yan siyasa da manyan attajiran kasa suka nuna rashin jin dadin su game da wannan batu.

KARANTA:

Sai dai kwasom yau akaga wannan bidiyon ta fara yaduwa a soshiyal midiya inda sadiya haruna ta bayyana komai.


Zaku iya kallon cikakken bayani akan hakan ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa


Kuci gaba da bibiyar mu Dan cigaba da samun labaran mu cikin sauki.


0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor