Wasu Sana'oi Guda 10 Da Za A Iya Somasu Da Naira Dubu 100SHAWARA

Yanzu haka nasan baza a rasa wadanda suke da naira dubu 100 a jiye ba. Ko kuma suna da hanyar samun kudin amma suke ta zullumin wacce sana'a zasu iya yi da ita.

Naira dubu 100 ba kananan kudi ba da za a soma sana'a dasu. Muddin aka rike sana'ar da daraja kuma aka nemi albarkan Allah a ciki badi war haka idan Allah Ya kaimu za a sha mamaki.

KARANTA:


Ga wasu sana'a'oi guda 10 da ana iya soma yinsu da jarin naira dubu dari.

#Shawarace

1: Sana'ar POS

2: Sana'ar Guguru

3: Sana'ar Ice cream

4: Sana'ar Cake

5: Sana'ar Abinci

6: Sana'ar Matsantsun kayan itatuwa (fruit juice)

7: Sana'ar Kayan abinci

8: Sana'ar Manja da Man gyada

9: Sana'ar Saida kankara

10: Sana'ar kayan sanyi (minerals)

#Shawara

Wadannan wasu daga cikin sana'a'oi da mai naira dubu dari zai iya farasu a mutunce.

Da fatan za a soma a sa'a.

Ko kasan a kawai sana'a'oi da zaka iya farawa bakada ko sisi a matsayin jari?

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor