Yadda ake gyaran nono


 NONONKI BABBAR KADDARA KI 

Babu abunda yake matukar Jan hankalin da namiji cikin kankanin lokaci kamar Nono,  kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji. 

Idan sun lalace kuma ke da kanki baki son ganinsu balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu wannan hadin zaisa su ciko idan sun yamushe zasu tsaya su cika suyi bubul bubul suyi kyau:

ki samu ( waken soya ) ki cire dattin ki sa a wuta ki soya sama sama ammafa ba da mai ba hakanan zaki saka shi cikin tukunyar zakiji yana kanshi to sai ki sauke idan yasha iska ki daka yayi gari saiki samu ridi ki soya sama sama shima ki daka yayi gari to yar’uwa kullum da safe ki diba wannan garin waken soya ki zuba a cikin ruwan zafi ki shanye sannan ki samu kunun aya mai kyau ki zuba garin ridi ki dinga sha sau 3 a rana,wancan na waken soya sau daya kafin kici komai,na kunan aya kuma sau 3 saiki dinga shafa man ridi a nonon wannan hadin yana da kyau gaskiya dan zakiga canji domin wannan kayan dana lissafa sune abincin nono idan kina sha zakiga kamar taki ake zuba musu zasuyi kyau suyi bulbul kuma jikin ki ma zaiyi kyau.


   KARANTA:

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH

FUKANMU NA SADA ZUMUNTA 
https://www.facebook.com/netage001/

Telegram channel

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor